iqna

IQNA

Tehran (IQNA) 'Yan majalisar dokokin kasar Iraki baki daya sun amince da daftarin dokar da ta haramta daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3487345    Ranar Watsawa : 2022/05/26